Assalamu Alaikum Warahmatullah!
"Yan
Uwa, Masoya, Masu Sauraron Mu Ta Kafar watsa labarai (Express Radio
90.3FM Stereo - Kano), munayi muku barka da wannan lokaci na babbar
ibadah (Ramadan) da fatan Allah Ya karbi Dukkan Ibadar mu.
Muna kara gayyatar ku zuwa babban shafin mu domin ku shigar ko ku zamanantar da sana'o'in ku a duniya baki daya amma ta hanyar yanar gizo. Wanda ke kara kusanci tsakani mai saye da mai siyarwa cikin fadin duniyar mu ta zahiri.
Mun sake samar da wasu tsare-tsare domin cigaban al'amura a shafin, bayan haka muna bukatar shawarwarin ku, Gudummawar ku, tsokaci da kuma gyara daga gare ku domin kara bunkasar cinikayya a shafin yanar gizo.
Sanin kowane cewa arewacin kasar mu waton Najeriya, cibiya ce ta kasuwanci (Musamman Kano), Allah ya albarkacemu da Shahararrun "yan Kasuwa, manya da kanana, masu sana'o'in hannu na cikin gida (musamman mata) da na waje, kai harma da matasa. Ta hanyar amfani da shafuka irin wadannan zamu nunawa (tallatawa) duniya irin sana'o'in mu ko hajojin mu.
Ko Masu yawon bude idanu zasu iya amfani da wannan shafi domin neman abin bukata tun kafin su iso Najeria musamman ire-iren kayayyakin da ake siyar wa ko sarrafawa a kasuwannin mu na gargajiya kamar; Kasuwar kurmi, Kofar wambai ("Yan Takalma) kayan saka ko saki na hannu da sauransu.
Saboda haka yana da matukar muhimmanci mu zamanantar da al'amuran mu kasancewa anyi mana nisa ta fuskoki da ban-daban, kuma da haka ne zamuyi maganin abinda bahaushe ke cewa "BATAN DABO" da 'yan kasuwa keyi. Ku ziyaeci Babban Shafin Mu domin kara fahimtar yadda al'amuran suke KASUWANCIN ZAMANI
Musha ruwa lafiya.
Ma'assalam

No comments:
Post a Comment